Ibadan
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar IIIya taya sabon sarkin Ibadan murna tare da yi masa fatan alheri wajen sauke mauyin da ya hau kansa.
An gama shirin nada sabon Olubadan a jihar Oyo, za a nada tsohon gwamna, Rashidi Ladoja a matsayin sabon sarki ranar Juma'a, 26 ga watan Agusta, 2025.
Yayin da INEC ta ayyana dan takarar PDP matsayin wanda ya lashe zabe a Ibadan ta Arewa, ƙungiyoyin APC sun danganta faduwar jam'iyyar ga ministan wuta, Adelabu.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ayyana dan takarar jam’iyyar PDP, Folajinmi Oyekunle, a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi a Ibadan ta Arewa.
Bayan mutuwar Olubadan a jihar Oyo, majalisar masu nada Sarki na Olubadan ta zabi tsohon gwamna Rashidi Ladoja a matsayin wanda zai maye gurbin marigayi.
Olubadan na Ibadan, Oba Owolabi Olakulehin, ya rasu yana da shekaru 90 a duniya bayan mulkinsa na shekara guda, ya bar gadon zaman lafiya da ci gaba a Ibadan.
Yayin ake tunkarar sabuwar shekarar Musulunci, Gwamna Seyi Makinde ya ayyana Juma’a, 27 ga Yunin 2025 a matsayin hutun ma'aikata a fadin jihar Oyo.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar tsohuwar jakadar Najeriya a ƙasashen ketare guda biyu, Ambasada Ibironke Adefope ta riga mu gidan gaskiya a jihar Oyo.
Ma’aikatan shari'a karkashin JUSUN sun rufe kotuna a Ibadan, a wani mataki na yajin aiki. Sun bukaci gwamnati ta kara masu albashi da alawus da 25% da 35%.
Ibadan
Samu kari