Kungiyoyin kare hakkin bil adama
Hukumar NHRC ta gudanar da gangami a Zamfara inda ta ce ana samun karuwar yawaitar take hakkin dan Adam a jihar. NHRC ta aika bukata ga gwamnati.
Mai dakin shugaban kasa, Oluremi Bola Tinubu ta jaddada muhimmancin yaki da cin zarafin mata, musamman a karkara inda su ka fuskantar matsaloli da dama.
Bincike ya tabbatar da cewa an samu karuwar kin jinin Musulmai a fadin Tarayyar Turai, musamman a kasashen Austria da Jamus da Faransa inda ake cin zarafin musulmi.
Kungiyoyin kwadago na duniya karkashin inuwar International Trade Union Conference da Public Service International sun fusata da gwamnatin Najeriya.
Hukumar Hisbah ta nesanta kanta da gayyatar kungiyar da aka gano ta na cusa ra'ayin auren jinsi da dangoginsa 'WISE' a Kano, inda ta ce ba ta san jami'in ya je ba.
Gwamnatin Kano ta bayyana fitar da N600m a matsayin kasonka na kudin gabatar da ayyukan ci gaba a jihar da hadin gwiwar kungiyoyi masu zaman kansu.
Gwamnonin Najeriya da minista Wike sun samu kara daga kungiyar SERAP kan yadda suke cin bashi ba tare da yiwa 'yan kasa bayanin yadda suka kashe wadannan kudaden ba.
Guguwar ruwan sama ta lalata muhallan mutane 3,000 a jihar Kogi. Galibin wadanda abun ya shafa mata ne da kananan yara wanda suka nemi mafaka a gidajen makwabta.
Hukumomi a kasar Indiya sun dauki matakin rufe makarantar da aka ci zarafin dalibi Musulmi wanda malamar makarantar ke umartan sauran dalibai kan dukan dalibin.
Kungiyoyin kare hakkin bil adama
Samu kari