
Yahaya Bello







Wasu rahotanni da ke shigo mana yanzu haka sun nuna cewa shugaban APC na kasa, Abdullahi Adamu, da gwamnoni uku sun zauna da Abubakar Malami a birnin Abuja.

Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi,ya bayyana dalilin da yasa shi da Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna suka halarci zaman kotun koli.Sun ce saboda talaka ne.

Gwamnatin Kogi ta yi wa Abdulrasheed Bawa raddi, ta ce EFCC tana da mugun nufi a kan Mai Girma Gwamna. Kingsley Fanwo ya zargi hukumar EFCC da biyewa ‘Yan adawa

Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an tura keyar wani dangin Yahaya Bello zuwa gidan yari yayin da aka gurfanar dashi kan zargin sace wasu kudade masu yawa.

Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya karyata labarin da ke yawo vewa ya janye daga kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban ƙasa na APC, Tinubu.

Hasashe sun nuna cewa Gwamna Yahaya Bello ya shiga halin fargaba kan zamowar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Shugaban kasa, saboda lissafinsa siyasar jihar Kogi.
Yahaya Bello
Samu kari