Fulani Makiyaya
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Hukumar EFCC ta ce tana shirin gurfanar da shugaban kungiyar Fulani ta Miyetti Allah domin zargin da ake masa kan alaka da kudi ba ta hanyar da ta dace ba.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Fulani mazauna Kudu maso Gabas da Kudu maso Yamma sun fara barin yankunan saboda tsangwama da zargin aikata laifuka.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi ya bukaci 'yan Najeriya su daina yi wa Fulani kudin goro game da ayyukan ta'addanci da garkuwa da mutane.
Rahoton USCIRF na Amurka ya ce akwai Fulani masu ɗauke da makamai 30,000 da ke ta’addanci a Najeriya, lamarin da ya haddasa kashe-kashe da rikicin addini.
Gwamnan jihar Plateau, Mista Caleb Mutfwang, ya ce zai bai wa jami’an tsaro umarnin harbe duk wanda aka kama yana lalata gonakin jama’a a fadin jihar.
Jami’an tsaro sun kama Bello Bodejo a birnin Jalingo a Taraba tare da mika shi ga hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya, EFCC domin ci gaba da bincike.
Kungiyar Amnesty International ta yi zargin cewa Fulani akalla 150 ne suka mutu a wani sansanin NYSC a jihar Kwara. Ta nemi gwamnati ta yi bincike.
A labarin nan, za a ji cewa an samu tashin hankali a tsakanin wasu mazauna kauyuka a jihar Kano da jami'an rundunar 'yan sanda, har an samu asarar rayuka.
Fulani Makiyaya
Samu kari