Babban kotun tarayya
Sanata Barau Jibrin, ya roki yan Najeriya musamman mambobin jam'iyyar APC, da su taya jam'iyyar da addu'a don ta yi nasara a kotun zaben gwamnan jihar Kano.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya mista Godwin Emefiele zai gurfana a gaban kotu inda zai fuskanci hukuncin ɗaurin shekaru biyar a gidan yari sakamakon.
Gwamnatin Tarayya za ta janye tuhumar da take yi wa dakataccen gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele kan tuhummar mallakar makamai ba bisa ka'ida ba.
Kotun daukaka kara a birnin Benin na jihar Edo ta yanke hukunci kan rikicin shugabancin da ya dabaibaye jam’iyyar LP, ta yanke hukunci kan makomar Julius Abure.
Hukumar SERAP ta maka shugabannin majalisun Tarayya, Godswill Akpabio da Tajudden Abbas a kotu kan kudade har Naira biliyan 110 na motocin alfarma da sauransu.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a jihar Legas ta sanya ranar 15 ga watan Agusta domin sauraron ƙararrakin da gwamnatin tarayya da Emefiele suka shigar.
Mai shari'a Mrs Mary Odili wacce ta yi murabus ta musanta zargin cin hanci da rashawa da ake yi mata. Ta yi barazanar kai ƙarar masu jifar ta da zarge-zargen.
Wata kotu da ke zamanta a Abuja ta daure wata mata kan zargin cizon mai musu sulhu yayin da su ke fada, Alkalin kotun ya bukaci ta biya Naira dubu 500 na beli.
Hukumar jami'an tsaro na farin kaya (DSS), ta musanya raɗe-raɗin da ake na cewar ba ta bin umarnin kotu musamman ma na ci gaba da tsare Emefiele, Bawa da Kanu.
Babban kotun tarayya
Samu kari