Babban kotun tarayya
Kotun zaɓe mai zamanta a birnin Jos na jihar Plateau ta ƙwace kujerar ɗan majalisa mai wakiltar Barkin/Riyom daga hannun ɗan majalisar jam'iyyar DP.
Bayan samun matsaloli a baya, a karshe mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu ya kwashe kayansa daga ofishinsa da ke gidan gwamnatin jihar.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe mai zamanta a birnin Makurdi na jihar Benue ra tabbatar da nasarar sanatan Benue ta Kudu, Sanata Abba Moro na jam'iyyar PDP.
Kotun sauraran kararrakin zabe ta ce bata gamsu da yadda aka ba dan majalisar PDP nasara ba a zaben da aka gudanar a kwanakin baya. Ta tsige shi kawai.
Ɗan majalisar jam'iyyar Labour Party na mazaɓun Aninri/Awgu/Oji River, Injiniya Okereke ya bayyana matakin ɗauka na gaba bayan kotu ta ƙwace kujerarsa.
Wani magidanci mai suna Malam Ali ya garzaya wata kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a rijiyar Lemo da ke cikin birnin Kano domin neman kotun ta dakatar da.
Kotun zaɓe ta tabbatar da nasarar ɗan majalisar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Philip Agbese na mazaɓun Ado/Okpokwu/Ogbadibo a jihar Benue.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya sha alwashin ƙwato kujerun sanatoci biyu da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta rasa a hannun jam'iyyar PDP a jihar.
Sansanin Atiku Abubakar da jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun koka kan rashin sakar masu ainahin kwafin hukuncin da kotun zabe ta yanke.
Babban kotun tarayya
Samu kari