Babban kotun tarayya
Falana, ya ce Najeriya ce kasa daya tilo a duniya da a yau alkalai ke yanke hukunci na karshe kan sakamakon zabe, don haka akwai bukatar a daina yin hakan.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya bayyana hukuncin kotun ɗaukaka ƙara na tsige shi a matsayin wani koma baya na wucin gadi. Ya garzaya kotun ƙoli.
A yau Lahadi, 19 ga watan Nuwamba kotun ɗaukaka ƙara za ta raba gardama tsakanin Gwamna Caleb Mutfwang na PDP da Nentawe Yilwatda na jam'iyyar APC.
Kotun ɗaukaka ƙara ta sanar da ranar Lahadi, 19 ga watan Nuwamba a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan shari'ar zaɓen gwamnan jihar Plateau.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa ya umarci lauyoyinsa da su ɗaukaka ƙara zuwa kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yanke.
Alkalin babban kotun tarayya da ke Abuja ya bada umurnin a tsare Godwin Emefiele, tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) a gidan yarin Kuje da ke Abuja.
Yan Najeriya sun fito dandalin soshiyal midiya inda suka tofa albarkacin bakunansu a kan hukuncin kotun daukaka kara da ta tsige Abba gida-gida daga gwamna.
Shahararren Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya yi hasashen abin da zai faru a shari'ar zaben jihar Kano, ya ce APC ta shirya kwace mulki karfi da yaji.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi a zaben gwamna da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris.
Babban kotun tarayya
Samu kari