Babban kotun tarayya
Kotun masana'antu ta rusa dakatarwar da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi ga basarake lokacin mulkinsa a karamar hukumar Lere a jihar Kaduna.
Hukumar EFCC, ta hannun kotun daukaka kara, ta kwato kadarori 20, motoci 10 da agogon hannu uku daga hannun wasu ‘yan uwa biyu, tare da mikawa Arthur Eze.
A cikin takardar hukuncin da babbar kotun tarayyar ta fitar mai lamba FHC/ABJ/ABJ/CS/714/2019, an wanke Hon. Ado Doguwa daga zargin kisan kai da ake yi masa.
Kungiyar SERAP da ke bibiyar tattalin arziki da tabbatar da yaki da cin hanci a Najeriya ta shigar da kara gaban kotu ta na neman bayanan basussukan gwamnati.
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC, ta samu hukuncin dauri kan wani Quadri Adeyinka, ma’aikacin hukumar NIS bisa laifin damfarar fasfo.
A zaman sauraron karar da Aminu Ado Bayero ya shigar, an yi zazzafar muhawara tsakanin lauyoyi kan batun take hakkin sarki na 15, kotu ta ɗaga zaman.
Duk da shari’ar masarautu da ake yi kotu, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu tarba daga Kanawa bayan sallar Juma’a a fadarsa da ke Nasarawa.
Wata kotu da ke zamanta a Abuja ta ci tarar kamfanin Multichoice na DSTV da GOtv N150m bayan kara kudi ga kwastomomi ba bisa ka'ida ba a Najeriya.
Lauyoyin dan ta'addan IPOB sun bukaci a sake shi cikin gaggawa tare da nuna cewa ba shi da wani laifi. Lauyoyin sun gabatar da hujjoji ga gwamnatin tarayya.
Babban kotun tarayya
Samu kari