Nade-naden gwamnati
Folashade Yemi Esan ta kawo sababbin sakatarorin din-din-din a ma'aikatu. Bola Tinubu ya amxince Zamfara, Jigawa da Ondo sun samu muhimman kujeru a gwamnatin tarayya
Gwamnatin jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da dakatar da dagaci da kansila a karamar hukumar Akko bisa zargin sace randar wutar lantarki
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya yi wasu ƴan gyare-gyare domin inganta ayyukan mambobin majalisar zartarwa, ta ɗauke wasu kwamishinoni ya canza masu wuri.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu na jagorantar taron FEC bayan makonni shida, SGF da shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin Najeriya sun halarci zaman yau Talata.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Mr. Olatunji Bello a matsayin sabon babban jami'in hukumar FCCPC na ƙasa, ya masa fatan alheri.
Gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Duoye Diri, ya kirkiro sababbin ma'aikatu guda biyu a gwamnatinsa. Gwamnan ya kuma da rantsar ƙarin kwamishinoni 15.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya naɗa sababbin manyan masu taimaka masa da ƙananan hadimai da masu ba shi shawara na musamman 132 a gwamnatinsa.
Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da korafin neman fatattakar shugaban EFCC, Ola Olukoyede daga mukaminsa kan zargin rashin cika ka'idoji na mukamin.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya fatattaki sakataren yada labaransa, Kazie Uko a jiya Laraba 19 ga watan Yuni yayin da ya maye gurbinsa nan take da Njoku Ukoha.
Nade-naden gwamnati
Samu kari