Fastocin Bogi
Fasto William Folorunso Kumuyi, shugaban cocin Deeper Christian Life Ministry, ya bayyana abinda ubangiji ya gaya masa a kan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban cocin 'Adoration Ministry in Enugu, Nigeria' (AMEN), Rabaran Fr. Mbaka, ya bayyana cewa ya hango wani mummunan abu da ke shirin faruwa a Najeriya.
Fasto Iginla na cocin Champions Royal Assembly ya bayyana wani sabon hange da ya yo a kan Shugaba Tinubu da sauran shugabannin a ƙasar nan. Ya yi maganar bore.
An shiga jimamin mutuwar babban fasto kuma sananne a jihar Legas wanda ya daɗe yana yi wa addini bauta. Fasto Taiwo Odukoya ya yi bankwana da duniya a Amurka.
Wani fasto ya saye zukatan jama'a bayan da ya hada taron dafa abinci a sansanin 'yan gudun hijira a wani yankin jihar Benue. Jama'a sun cika da mamaki da yabo.
Wani faston ɗariƙar Katolika a ƙasar Kenya ya gamu da ajalinsa jim kaɗan bayan ya je otal tare da budurwarsa. Faston ya bar duniya ne bayan an kai shi asibiti.
Wani Fasto ya ki mayar da kujerar haya da 'Apostle' Johnson Suleiman ya zauna saboda gano cewa kujerar na tayar da matacce, ya biya kudin kujerar don yin aiki.
An shiga jimami a cocin The Evening Church da ke a birnin Uyo na jihar Akwa Ibom, bayan mutuwar babban Faston cocin, Runcie Mike, wanda ya mutu ranar Asabar.
Yanzu muke samun labarin yadda wani fitaccen malamin addinin kirista ya fadi a wani filin jirgin saman da ba a bayyana ba a Najeriya. Bidiyonsa ya yadu sosai.
Fastocin Bogi
Samu kari