Yan bindiga
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kame wani matashi mais hekaru 28 da ake zargin yana daga cikin wadanda suka sace 'yan matan da aka sace a Abuja a watan nan.
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke wani kasurgumin dan ta'adda wanda ake zargi da hannunsa a kisan da aka yi wa Nabeeha.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka miyagun yan ta'dda 10 a wani samame da suka kai a yankin Arewa maso Yamma. Sun kuma cafke shugaban yan bindiga.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya gargadi masu yi wa masu garkuwa da mutane, yan bindiga da sauran miyagu leken asiri a Abuja da su tuba ko su mutu.
Babban Daraktan Hukumar CODE, Hamzat Lawal ya bukaci Shugaba ya yi wani abu kan Mministan Abuja, Nyesom Wike game da matsalar tsaron Abuja da ta yi kamari.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu rasa rayukan mutane da dama yayin artabu tsakanin sojoji da 'yan bindiga a kauyukan Mangu da ke jihar Plateau.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya fito fili ya bayyana dalilin da ya sanya har zuwa matsalar rashin tsaro a jihar ta ki ci ta ki cinyewa.
Wasu ‘yan bindiga sun kashe matar wani dan sandan Najeriya tare da surukarsa a jihar Neja. Lamarin ya faru ne a unguwar Zhib dake karamar hukumar Tafa a jihar.
Wasu miyagun yan bindiga da suka sace mutum 31 a jihar Katsina sun aike da sako kudin fansan da za a ba su kafin su sako mutanen da suka sace a jihar.
Yan bindiga
Samu kari