Jos
Rundunar yan sanda ta kaddamar da bincike bayan mutuwar wani jami'inta mai muƙamin sufata da aka farmaka a Jos da ke jihar Plateau a Arewacin Najeriya.
Shugaban majalisar malamai na ƙungiyar Izala ya Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ja hankalin musulmi su tuna da dailin wajabta masu azumin Ramadan.
Shugaban malaman Izala mai hedkwata a Jos, ya yi dabara wajen jawo hankalin Tinubu wajen kashe Naira biliyan 33.42 kan gyara hanyar Kaduna zuwa Jos
Hukumar raya Jos ta rusa kasuwar ƴankeke da ke kusa da asibitin koyarwa na jami'ar Jos, ƴan kasuwa sun koka saboda asarar da suka tafka da miliyoyin Naira.
Shugaban majalisar malamai na kungiyar Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya fara gyara hanyar saminaka da ta hada jihohin Arewa. Mutane sun ba da gudumawa.
Masu garkuwa sun kashe mutum ɗaya, sun sace huɗu a jihar Filato. Shugaban ƙaramar hukuma ya yi kira da a ceto su, ya kuma ziyarci yankin don tantance lamarin.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wani mai safarar makamai yayin da suke sintiri a Filato. An kama motar makamai yayin da sauran mutanen suka tsere.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari jihar Filato sun kashe mutane biyar. An kashe mutane biyar tare da yanka wata mata da miji yankan rago.
Gwamnan Filato, Caleb Mutfwang ya ce ba hana kiran sallah a jihar Filato ba. Ya yi bayani ne bayan yada jita jitar hana Musulmai kiran sallah a jihar Filato
Jos
Samu kari