Aiki a Najeriya
Gwamnatin jihar Sokoto ta bude shafin fara daukar sababbin ma’aikata 3,000 a dukkan kananan hukumomi 23 daga 22 ga Satumba 2025 zuwa 6 ga Oktoba, 2025.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin jihar Kaduna ta dauki alkawarin kammala dukkanin tsofaffin ayyuka a jihar kafin karshen mulkin Uba Sani a 2027.
Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta ayyana dokar ta-baci a fannin lafiya, za a dauki ma’aikatan lafiya 2,000, a gyara asibitoci da karin kasafin kudi na ₦695bn.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce wahalhalu da kalubalen da su ka biyo bayan zaben 2023 sun kara masa jajircewa wajen cika alkawarin da ya dauka.
Gwamnatin jihar Sokoto ta kafa kwamitin daukar ma'aikata domin rage 'yan zaman banza da ke ba 'yan ta'adda bayanai. Kwamatin da gwamnati ta kafa za su fara aiki.
Gwamnatin Najeriya ta fara shirin sauya tsarin aikin gwamnati kafin karshen shekarar 2025. Tsarin 1Gov zai taimaka wajen rage bata lokaci da rashawa a Najeriya.
Gwamnatin Abia ta sallami ma'aikata shida daga aiki bayan bincike ya gano yadda suka yi magudi a tsarin biyan albashi, suka rika karbar kudi fiye da hakkinsu a wata.
A labarin nan, za a ji yadda kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta ja daga, ta kara tabbatar da cewa babu abin da zai hana ta shiga yajin aiki nan da kwanaki .
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta amince da cewa ta kai manyan ayyuka jihar Legas fiye da sauran sassan kasar nan, amma ta bayar da dalili.
Aiki a Najeriya
Samu kari