Zaben Shugaban kasan Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana dalilin da ya sa suke ba wa Bola Tinubu hadin kai.
Dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi ya ce da yiwuwar ya hakura da neman kujeralamba daya a Najeriya idan bai samu nasara a babban zaben 2027 ba.
Jam'iyyar adawa ta APM ta bayyana cewa 'dan takararta na shugaban kasa, Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo, ne zai samu nasara a babban zaben 2027.
Tsagin da Nyesom Wike ke goyon baya a PDP ta tura sunayen Sandy Onor (dan takarar shugaban ƙasa) da Babangida Umaru (mataimakinsa) zuwa shafin takara na INEC.
A wannan labari, za a ji cewa tsohon minista Solomon Dalung ya bayyana cewa a shirye ya ke domin amsar duk wani kudi da za a yi masa tayi na neman ya koma APC.
A labarin nan, za a ji mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya kai ziyara ga shugaban kasa bayan an zabe shi a matsayin abokin takarar Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC reshen jihar Kano ta lissafo wasu daga cikin manyan ayyukan da ta ke ganin za su ba Tinubu kuri'a a 2027.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa ya zama wajibi jam'iyyar PDP ta gina kanta a cikin gidan kafin ta fara tunanin karbe mulkin Najeriya a zabe.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce City Boy Movement za ta tabbatar da sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027 tare da kare kuri'unsa.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari