EFCC
Majalisar dattawan Najeriya za ta tantance sabon shugaban hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC), Olanipekun Olukoyede, a ranar Laraba.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisar dattawa domin neman ta tantance tare da amincewa da naɗin Olukoyede a matsayin shugaban EFCC.
Babban lauya a Najeriya, Femi Falana ya soki Bola Tinubu kan nadin shugabannin EFCC da ICPC dukkansu a yankin Kudu maso Yammacin kasar, ya ce ya sabawa doka.
Ibrahim Abubakar, shugaban kamfanin Shariff Agric and General Service, ya shiga hannun jami'an Hukumar EFCC bayan ya kashe N57.5m da aka tura bakinsa bisa kuskure.
Bola Tinubu ya ce ya bi duk wata doka wajen zaben shugaban EFCC. Nadin sabon shugaban EFCC ya jawo surutu da zargin shugaban Najeriya da sabawa kundin tsarin mulk.
Daniel Bwala ya kafa hujja da doka, ya ce Olu Olukayode bai cancanta da kujerar ba, tsohon ‘dan jam’iyyar ta APC ya zargi Bola Tinubu da yin kaca-kaca da doka.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta yi shugabanni shida tun bayan kafa ta a shekarar 2003. Su dukkansu sun fito ne daga yankin arewacin Najeriya.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi tsokaci game da inda Abdulrasheed Bawa, dakataccen shugaban hukumar EFCC yake yayin da ya sanar da nadin Ola Olukoyede.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Alhamis, ya nada Ola Olukoyede a matsayin wanda zai maye gurbin Abdulrasheed Bawa daga shugabancin hukumar EFCC.
EFCC
Samu kari