
Hukumar EFCC







Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari masu damfarar yanar gizo, Yahoo-Yahoo a jihar Kwara, a cikin su akwai malami.

Jami'an hukumar EFCC sun sha dakyar a hannun 'yan daba a jihar Kaduna a lokacin da suka zo kama wani da ake zargin yana saen kuri'un jama'a a wurin zaben nan.

Yayin da ake jiran yin zaben gwamnoni a Najeriya, jihar Kano da Jigawa da Katsina za su fuskanci mamayar hukumar yaki da cin hanci da rashawa a kasa ta EFCC.

Gwamnatin Tarayya ta ce akalla sau 12,988,978 aka yi yunkurin yin kutse a shafukan intanet yayin zaben Shugaban Kasa da na ’yan Majalisun Tarayya da aka yi.

An yankewa tsohon kwamishinan sufuri na jihar Imo, Laz Anyanwu, hukuncin daurin shekaru uku a gidan gyara hali. Anyanwu ya yi aiki a gwamnatin Rochas Okorocha.

Za a ji labari EFCC ta ce Hafsun sojojin sama da aka yi a 2014 ya sace kudin tsaro. Air Marshall Adesola Amosu ya rike gidan sojan sama ne tsakanin 2014 da 2015
Hukumar EFCC
Samu kari