Hukumar EFCC
Rundunar ‘Yan sanda ta janye karar Naira miliyan 400 da ta shigar kan tsohon Sanata Andy Uba da abokinsa, bayan sulhu tsakanin ɓangarorin da ke rikici.
Wasu rahotanni sun ce hukumar EFCC da NFIU sun fara bincike kan yadda aka so amfani da wasu kudi a shirin kifar da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu.
EFCC ta bayyana cewa wasu daga cikin yan kasuwar ma'adanai da duwastu masu daraja na da hannu a harkokin daukar nauyin ta'addanci a yankunan Najeriya.
Wajalisar wakilai ta yi karatu na biyu kan kudirin gyaran dokar hukumar EFCC. Ana son rage karfin shugaban kasa wajen cire shugaban hukumar EFCC.
Hukumar EFCC ta tabbatar cewa tsohon Gwamnan Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, na nan ƙarƙashin bincike duk da komawarsa jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana makudan kudaden da hukumar EFCC ta samu nasarar kwatowa a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta ce ana sake nazarin afuwa da Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi ga wasu 'yan Najeriya a baya-bayan nan.
Asusun ba da lamuni na duniya, IMF ya yi gargadi kan cewa fitar da haramtattun kudi daga Najeriya na barazana ga tattalin arzikin kasar a taron da ake a Amurka.
Jigon APC, Chekwas Okorie ya ce yawancin gwamnoni daga jam’iyyun adawa na komawa APC ne saboda tsoron EFCC da rashin tabbacin kare kansu bayan mulki.
Hukumar EFCC
Samu kari