Jihar Ebonyi
Gwamna Francis Nwifuru ya godewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, bisa tabbatar da adalci a ɓangaren shari'a na ƙasar nan, ya ɗaukarwa al'umma alƙawari.
Kotun Koli ta raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ebonyi inda ta tabbatar da nasarar Francis Nwifuru na jami'yyar APC tare da korar karar PDP.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Tarayya Abuja ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru da Chukwuma Odii na PDP.
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnonin jihohin Benue da Ebonyi a yau Litinin 8 ga watan Janairu a babban birnin Tarayya, Abuja.
Farfesa Anthony Okorie Ani ya lashe zaben fidda gwani da aka gudanar don maye gurbin Sanata Dave Umahi a mazabar Ebonyi ta Kudu a Majalisar Dattawa.
Tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya ajiye kujerar sanata don karbar ta Minista, kaninsa da ke neman kujerar ya janye daga takarar saboda wasu dalilai.
Yan bindiga sun kai hari cocin katolika ranar jajibirin bikin kirsimeti a Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi, sun yi ajalin masu ibada uku tare da jikkata wasu.
Kanin tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, Austin Umahi ya nuna sha'awar neman kujerar yayanshi ta Sanata da ya bari ya nemi mukamin Minista.
A ranar Alhamis, 21 ga watan Disamba, Gwamna Francis Nwifuru ya amince da N100,000 a matsayin kyautar kirsimeti ga ma’aikatan jihar Ebonyi, harda buhun shinkafa.
Jihar Ebonyi
Samu kari