Donald Trump
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya karbi tawagar kasar Pakistan, wacce ta kai ziyara birnin Tehran son isar da sakon Amurka da lallashin kasar.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa ya nemi China ta gujewa bai wa Iran makamai kuma Shugaba Xi Jinping ya tabbatar masa da ba za a yi hakan ba.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa jirgin ruwanta ya wuce duk da sojojin da Trump ya ce ya jibge a kusa da mashigar Hormuz. Iran ta ce matakin Trump ba zai cutar ba.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sake caccakar Fafaroma Leo XIV kan sukar shi da ya yi game da yake-yake a kasashen duniya da kai hari kasar Iran.
Shuaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya sanar da cewa tsoron barazanar Iran ne ta sanya Amurka rage jami'anta a Najeriya a kwanakin baya.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba za a koma teburin tattaunawa tsakanin gwamnatinsa da kasar Iran a birnin Islamabad.
Mataimakin shugaban Amurka, JD Vance ya ce rufe mashigar Hormuz da Iran ta yi lokacin ya girgiza tattalin arzikin duniya, ya kira shi da ta'addanci.
Sanata Bernie Sanders ya sha alwashin hana sayarwa Isra'ila makaman Amurka a wani zaman da majalisar kasar za ta yi. Ya ce Isra'ila ta yi kisan kare dangi.
A labarin nan, za a ji cewa kasari Isra'ila na kara hangen yadda za ta fara mayar da hankali a kan Turkiyya bayan Iran a yankin Gabas ta Tsakiya.
Donald Trump
Samu kari