Daurin Aure
Wani Fasto mai suna Meshack Aboh ya shawarci maza musamman Kiristoci da su auri mata fiye da daya saboda hakan na kara tsawon rai, ya ce yanzu haka matansa biyu
Hajiya Fatima Tajudeen Abbas da wasu manyan yan siyasar Najeriya sun halarci bikin dan mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin a jihar Kano.
Wani magidanci ɗan Najeriya ya shiga damuwa bayan matarsa ta tattara ƴaƴansu kaf ta tafi da su ba tare saninsa ba. Ya ce sun kwashe shekaru suna zaan aure tare.
Yan siyasar Najeriya sun halarci daurin auren Lloyd dan Ike Ekweremadu, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa a Abuja a ranar Asabar, 19 ga watan Agusta.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta damƙe wata amarya mai suna Tinene bisa zargin ta gutsire kayan aikin Angonta a karamar hukumar Ƙafur, jihar Katsina.
Wani matashi da ke zaune a kasar Burtaniya yana ci gaba da neman mahaifinsa dan Najeriya shekaru 27 bayan haihuwarsa. Ya saki tsohon hoton auren mahaifansa.
Matashiya ta ja hankalin duniya bayan da ta hakura da gadon kudin da za ta samu daga iyayenta don ta auri sahibinta da suka hadu a jami’a, mahaifinta baya so.
Meram Indimi, diyar babban attajirin Najeriya Alhaji Muhammed Indimi, ta amarce da hadadden angonta wanda ya kasance dan kasuwar kasar Turkiyya, Yakup Gundogdu.
Wani matashi ya soke aurensa da wacce zai aura ana saura ƴan kwanaki kaɗan bikinsu bayan ta haƙiƙance cewa sai ya kashe N17m wajen shirya bikin kece raini.
Daurin Aure
Samu kari