Dan Wasan Kwallon Kafa
Dan kwallon kafar kasar Portugal Cristiano Ronaldo ya kafa tarihin zama dan kwallo da ya fi cin kwallo a kasahse hudu cikin kaka daya a duniyar kwallon kafa.
Fitaccen dan wasan Real Madrid, Toni Kroos, zai cika burinsa na yin ritaya daga buga kwallon kafa a lokacin da ya ke matakin kololuwar ganiyarsa.
Cristiano Ronaldo ya zama kan gaba a jerin ‘yan wasan da ke karbar albashi mafi tsoka a 2024, wanda shi ne karo na hudu da ya ke jan ragamar, in ji mujallar Forbes.
Tawagar ƙungiyar kwallon kafa ta Najeriya yan kasa da shekaru 17, Golden Eaglets ta nada dalibin makarantar sakandare, Simon Cletus a matsayin kyaftin dinta.
Kylian Mbappe ya tabbatar da cewa zamansa ya zo ƙarshe a kungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa watau PSG bayan shafe tsawon sheƙaru a Faris, ya saki bidiyo.
Wasu daga zaratan mata musulmi da su ka shahara a duniyar wasanni sun hada da Asisat Lamina Oshaola 'yar Najeriya, da Khadija Shaw, sai Nouhailla Benzina, daHanane.
Ɗan wasan Super Eagles a Najeriya, Ademola Lookman ya zura kwallo mai muhimmanci a kungiyar ƙwallon ƙafa ta Atlanta wanda ta tsallaka zuwa wasan ƙarshe.
Taurarin kwallon kafa da dama sun shiga shafukansu na sada zumunta domin yi wa mabiyansu barka da Sallah, ciki har da Cristiano Ronaldo da Karim Benzema.
'Yan wasan Super Eagles guda hudu ciki har da Victor Osimhen ba za su buga wasa ba, yayin da Najeriya ke shirin karawa da Ghana da Mali a Morocco.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari