Kotun Kostamare
Idan Asiwaju Bola Tinubu ya karbi ragamar shugabanci, zai yaki marasa gaskiya, Bola Tinubu ya ce ba zai manta da kowa ba, kuma zai yi abin da za tuna da shi.
Wata kotu da ke zamanta a Sabo a yankin Yaba a jihar Legas ta bada belin shugaban kabilar Ibo mazauna Ajawo a jihar, Fredrick Nwajagu wanda ya yi barazanar.
Kotu ta tura keyar wani zuwa gidan gyaran hali da ake zargi da bayyana kanshi a matsayin jami`in hukumar da ke yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa.
An yi karar wani Oladepo Ogunlade, dattijo dan shekara 100 da Musiliyu Ogundiran dan shekara 61 a kotu kan zarginsu da kwace fili mallakar wani Musliu Lawani.
Kisihi ya sanya wani matashi aikin dana sani yayin da aka daure shi shekaru bakwai a gidan yari saboda ya watsawa budurwarsa da daurayinta ruwan acid a Legas.
Ana tuhumar Dauda Kahutu Rarara da cin kudin wani dan kasuwa na wayoyi tare da kin biyansa, an umarci ya sake bayyana a gaban kotu don a san halin da ake ciki.
Wasu ƴan aikin gidan mutum biyu sun gurfana a gaban kotun shari'ar musuƙunci a Kano, bisa zargin sace zinaren maƙudan kuɗaɗe a gidan da aka ɗauke su suna aiki.
Alkali ya daure wani matashi bisa zarginsa da sace injin nikan wata mata a jihar Ogun. An bayyana yadda ya shiga gidan ya yi sata har dubunsa ta cika ya shigo.
Mai Son Abinka: Hanyar da Wani Tsoho Yabi Ya Warce Wayoyi Saba'in Na Wasu Mutane Yadda Wani Tsoho Yayi Awon Gaba da Wayoyin Mutane 70 Cikin Kwarewa A garin Ibad
Kotun Kostamare
Samu kari