Babban bankin Najeriya CBN
Tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele, wanda shugaban ƙasa ya dakatar, ya buƙaci babbar kotun tarayya mai zama a Legas ta bada belinsa bisa dalilai guda tara.
Ana zanga-zanga tun da DSS ta cafke wani Sarkin Hausa saboda alakarsa da Godwin Emefiele. Majalisar Sarakunan Arewan ta ce Sarkin Hausawan Legas bai da laifi.
DSS ta bani, an je kotu domin fito da Tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele. Kungiyar ta roki Alkalin kotun tarayya na Abuja ya daure shugaban DSS a kurkuku.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Kwamrad Omoyele Sowore ya zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin abokin harkallar Godwin Emefiele.
Rundunar ƴan sandan farin kaya (DSS) za ta sake gurfanar da Emefiele a gaban kotu bisa zargin mallakar bindiga da alburusai ba bisa ƙa'ida ba a birnin Legas.
Kingdom Okere ya yi kira ga kamawa da hukunta tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari sakamakon shawarar da DSS ta yanke na gurfanar da tsohon gwamnan bankin CBN.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja babban birnini tarayyar Najeriya, ta umarci jami'an DSS, da su gaggauta sakin Godwin Emefiele daga wurinsu.
Hukumar tsaro ta DSS ta gurfanar da dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya, Emefiele a gaban kotu bayan hukuncin da wata babbbar kotu da ke Abuja ta yanke.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya nemi izinin Majalisar Dattawan Najeriya wajen ciyo bashin dala miliyan 800 daga bankin duniya. A cikin wata takarda Tinubu.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari