Satar Shanu
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana jin dadin yadda jami’an tsaron Najeriya ke fatattakar ‘yan ta’adda da ta’addanci daga jihar a kokarin tabbatar da zaman lafiya.
Wata kotu da ke zamanta a Abeokuta ta kama wani matashi mai shekaru 35, Kabiru Lawal da laifin zambar rago da tumaki sannan ya cefanar da su ya kalmashe kudin.
Awa 48 da kama wasu barayin shanu a kasuwar Abaji da ke Abuja, an kuma kama wasu mutane biyu za su sayar da raguna biyu da ake zargin na sata ne a Gwagwalada
Yadda wasu direbobin kasar nan ke awon gaba da wasu jami'an tsaro idan an tsare su a hanya ya fara ci wa rundunar 'yan sandan kasar nan tuwo a kwarya.
Rundunar yan sandan Kano ta cafke wasu mutane 19 da ake zargi da aikata mugayen laifuka iri daban-daban a jihar, ciki har da fashi da makami da satar mutane.
Rundunar tsaron fafar hula reshen jihar Kano ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da barnatar wayoyin fitilun kan titi a yankin karamar hukumar Fagge.
Rundunar ‘yan sandan jihar Lagos ta samu nasarar damke wata mata mai shekaru 21 da jaririn da ta sato wanda tuni ta shaidawa mutane cewa ita ce ta haihu.
Wata uwa da danta sun gamu da fushin hukumar bayan gurfanar da su gabanta da zargin satar kayan kamfani da suka tasamma miliyoyin naira a jihar Lagos.
Rundunar 'yan sanda a jihar Niger ta yi nasara kan bata garin da ke musanyawa mutanen katin cirar kudi na ATM. Suna dauke da katunan ATM 42 lokacin kamensu.
Satar Shanu
Samu kari