Gwamnatin Buhari
Tsohon hadimin shugaban kasa, Femi Adesina ya ce Muhammadu Buhari mutumin kirki ne, ya na gudun duk wani abu da zai kara jefa talaka cikin wahala.
Solomon Arase ya ce Buhari ginshiki ne na haɗin kai, tare da gode masa kan jajircewarsa wajen tsaro, yaki da cin hanci da kuma tabbatar da cigaban Najeriya.
Gwamnonin Arewa sun taya shugaba Buhari murnar cika shekaru 82 da haihuwa. Shugaban gwamnonin Arewa, Inuwa Yahaya be ya tura sakon ga Buhari a yau.
Tsohon ministan harkokin matasa da wasanni, Barista Solomon Dalung ya ce gwamnatin Buhari ts yaudar ƴan Najeriya kuma ta ci amanarsu na shekaru takwas.
Tsohon ministan tarayya, Solomon Dalung ya ce wasu mutane sun kwace ragamar mulki a hannun Buhari. Dalung ya ce an yi wa Buhari dabaibayi a lokacinsa.
Majalisar wakilai za ta dauki mataki kan zargin almundaha a gwamnatin Buhari. Chike Okafor ne ya gabatar da kudirin a yi bincike. Ana zargin an barnatar da $232m.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi babban sarkin Yarabawa, Ooni na Ife a Daura. Ooni na Ife ya ziyarci Buhari kafin ya wuce fadar mai martaba sarkin Daura.
Chidi Odinkalu ya yi ikirarin cewa gwamnatin APC tana adawa da zanga-zanga, duk da sanin cewa ta samu nasarar hawa mulki ta hanyar zanga zanga ne a shekarar 2015.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da abokansa da suka yi rayuwar yarinta a firamare da sakandare a Daura. Buhari ya saba ganawa da su.
Gwamnatin Buhari
Samu kari