
Gwamnatin Buhari







Sanata Shehu Sani ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya binciki gwamnatin Muhamadu Buhari a kan kudin tsar kamar yadda ake binciken gwamnan bankin CBN.

Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023 kuma dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore, ya sha suka bayan ya yi kalamai masu kaushi a kan Buhari a ranar haihuwarsa.

Tsohon hadimin shugaban kasa, Femi Adesina ya ce Muhammadu Buhari mutumin kirki ne, ya na gudun duk wani abu da zai kara jefa talaka cikin wahala.

Solomon Arase ya ce Buhari ginshiki ne na haɗin kai, tare da gode masa kan jajircewarsa wajen tsaro, yaki da cin hanci da kuma tabbatar da cigaban Najeriya.

Gwamnonin Arewa sun taya shugaba Buhari murnar cika shekaru 82 da haihuwa. Shugaban gwamnonin Arewa, Inuwa Yahaya be ya tura sakon ga Buhari a yau.

Tsohon ministan harkokin matasa da wasanni, Barista Solomon Dalung ya ce gwamnatin Buhari ts yaudar ƴan Najeriya kuma ta ci amanarsu na shekaru takwas.

Tsohon ministan tarayya, Solomon Dalung ya ce wasu mutane sun kwace ragamar mulki a hannun Buhari. Dalung ya ce an yi wa Buhari dabaibayi a lokacinsa.

Majalisar wakilai za ta dauki mataki kan zargin almundaha a gwamnatin Buhari. Chike Okafor ne ya gabatar da kudirin a yi bincike. Ana zargin an barnatar da $232m.

Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi babban sarkin Yarabawa, Ooni na Ife a Daura. Ooni na Ife ya ziyarci Buhari kafin ya wuce fadar mai martaba sarkin Daura.
Gwamnatin Buhari
Samu kari