Tarihin Najeriya
Akwai euraren shakatawa da ke cike da ababen tarihi da nishadi wanda ya kamata dukkan wanda ya ke jin Kaduna ya ziyarta domin bawa idonsa abinci.
An ayyana kasar Finland a matsayin mafi farin ciki a duniya, yayin da Najeriya ta gaza shiga jerin 20 ɗin farko na jadawalin kasashe masu farin ciki a 2024.
Za a ga jerin wasu mutane wadanda saura kiris a kashe a lokacin juyin mulkin farko. A cikinsu akwai gwamnan tsohuwar jihar Kaduna Sir Kashim Ibrahim
An tattaro sojojin da suka shirya juyin mulkin da aka yi a 1966. Jami’an ne suka kashe mutane fiye da 20 a juyin mulkin farko da aka yi a tarihi.
Kamfanin Amurka mai sarrafa Pampers, Always, Oral B, Ariel, Ambi-pur, SafeGuard, Olay da Gillette ya sanar da daina aiki a Najeriya. Kamfanin ya koka da halin kasar.
Sanata Godswill Akpabio ya ce Najeriya ta kafa wani tarihi da ya dauki kasar Amurka shekaru 185 duk da cewa shekarun Amurka 247 da fara dimokuradiyya.
A jiya ne tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Ya yi Hira ta Musamman ya na cewa matasan Nijeriya na da dalilin rashin gamsuwa da shugabanninsu.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya soke bikin ranar da Najeriya samu 'yancin kai watau 1 ga watan Oktoba, 2023, ya ce mutane na cikin wani hali.
A ranar 1 ga Oktoba Najeriya za ta cika shekara 63 da samun ‘yancin kai a hannun turawan Birtaniya. Kwamiti mai mutane 15 zai shirya bukukuwan da za ayi na bana.
Tarihin Najeriya
Samu kari