Jihar Borno
Mataimakin shugaban ƙasan Najeriya, Kashim Shettima ya bayyana cewa dukkanin yankunan ƙasar nan za su amfana da ayyukan cigaba na Shugaba Tinubu.
Ministar harakokin jin dadi da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta ce Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya daga fadawa kangin talauci a kasar.
Wani matashi da aka yankewa hukuncin kisa, Mustapha Abubakar, ya rubuta wasika ga Gwamna Babagana Zulum, da ya sanya hannu kan hukuncin kisa da aka yanke masa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ware biliyoyin kudade har biliyan 50 don sake gina Arewacin kasar da rashin tsaro ya dai-daita, ya nemi hadin kan 'yan kasa.
An samu asarar rayukan ƴan gudun hijira mutum shida bayan wani ginin da su ke aune a ciki ya rufto musu. Ginin dai ya rufto ne bayan an yi ruwan sama mai yawa.
Gwamna Zulum na jihar Borno, ya sanar da ware naira miliyan 36.4 ta yadda za a rabawa yan bautar kasa 1,215 da hukumar NYSC ta tura jihar N30,000 kowannensu.
An gwabza faɗa a tsakanin ƴan ta'addan Boko Haram da na ISWAP a jihar Borno. Mayaƙa tare da kwamandojin ƙungiyoyin masu yawan gaske sun sheƙa zuwa barzahu.
Hukumar ƴan sandan farin kaya (DSS) ta aike da muhimmin sako inda ta buƙaci gwamnonin ƙasar nan su mayar da hankali wajen yin rabon kayan tallafi ga talakawa.
Hukumar Matasa Masu Yi Wa Kasa Hidima (NYSC) ta bude sansaninta da ke Maiduguri a jihar Borno bayan shafe shekaru 13 a rufe saboda rashin tsaro da ya addabe su.
Jihar Borno
Samu kari