
Murnar ranar haihuwa







Wani uba ya shiga tashin hankali yayin da ya kame dansa yana kurbe wata barasar da ya ajiye a cikin gida. Jama;ar kafar sada zumunta sun yi martani mai yawa.

Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cika shekaru 80 a duniya, tsohon shugaban kasan Najeriya ya aike mas ada wani muhimmin sako da ya kamata ku sani.

hukumomin a Mali sun tabbatar da dawowar wasu ma'aurata da suka rabauta da haihuwar 'ya'ya tara rigis, bayan da aka tura su kasar Maroko dan kula da lafiyarsu

Wata budurwa ta fusata da yadda wata kawarta ta dauki wata babbar kyauta ta ba saurayinta. Wannan lamari ya ba da mamaki, jama'a da dama a kafar sada zumunta.

wata mata da ta rabu da mijinta ta neman wani saurayi ta hadu da tsatsayin gwajin yanayin halitta na dna kuma an tabbatar mata da yayan ko daya daga cikin bane

Wani uba ya ba da mamamki yayin da ya nannde diyarsa da ta yi kashi a jikinsa. An ga lokacin da uban ke aikin nade jaririyar, lamarin da ya jawo cece-kyce.
Murnar ranar haihuwa
Samu kari