Jihar Benue
Gwamna Ortom ya bukaci FG ta dage fara yin aikin kidaya yan kasa da aka shirya yi a watan Mayu, yana cewa mutanen jiharsa da dama na sansanin yan gudun hijira.
Rahotanni sun nuna cewa zaɓaɓben gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, yayi watsi da shirin gwamnan jihar, Samuel Ortom, na kafa wata sabuwar doka kan fanshon sa.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya roki shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya aiwatar da kalamansa a aikace ta hanyar kara turo dakarun soji jihar Benuwai.
Bayanan da aka tattara kawo yanzu sun nuna cewa maharan makiyaya sun halaka akalla rayuka 43 a sansanin yan gudun hijira da ke jihar Benuwai da daren Jumu'a.
Bayanan da muka samu daga wani kauye a jihar Benuwai ya nuna cwa yan bindiga da ake zaton fulani makiyaya ne sun sheka rayukan akalla mutane 46 ranar Laraba.
Zaɓabɓen gwamnan jihar Benue, fasto Hyacinth Alia, ya koka kan halin ƙaƙanikayin da jihar sa take ciki. Fasto Hyacinth yace jihar na buƙatar ɗaukin gaggawa.
Bayan kammala zaɓen 2023, wasu gwamnoni ba su samu nasarar ɗora wanda suma so ya gaje su ba, sun sha kashi hannun manyan abokan adawarsu ranar 18 ga Maris.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya yi raddi kan masu cece-kuce kan naɗe-naɗen da yake yi a gwamnati watanni biyu gabanin wa'adinsa ya kare a kan mulki.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya janye ƙarar da ya shigar ta ƙalubalantar sakamakon zaɓen sanatan Benue ta Arewa maso Yamma. Gwamnan yace ya yarda ya fadi.
Jihar Benue
Samu kari