
Yajin aikin ASUU







Shugaban ƙungiyar malaman jami'a ta ƙasa (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodoke, yace gwamnatin tarayya ta watsar da su tun lokacin da suka janye yajin aikin su.

Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ta tsinduma cikin yajin aikin sai baba-ta-gani a Jami'ar Jihar Taraba kan ikirarin rashin biyan mambobinta hakokinsu.

Shugaban ASUU na kasa, Farfesa Emmanuel Osodeke ya ce malaman jami’o’i sun hakura da yajin-aiki ne da tunanin za a biya masu bukata, ashe yaudara aka yi masu.

Dan takarar shugaban kas a jam'iyyar PDP ya bayyana cewa, zai yi dukkan mai yiwuwa wajen ganin ya warware matsalolin malaman jami'a idan aka zabe shi a 2023.

Yayin da ake tsaka da rikici tsakanin gwamnatin Najeriya da ASUU kan batun kudin albashi, sai ga kishiyar kungiyar, CONUA ta fara batun maka gwamnati a kotu.

Kungiyar malamai masu koyarwa na jami’o’i suna barazanar fadawa sabon yajin aiki sakamakon dokar gwamnatin tarayya wacce ta sa aka rike musu albashin wata 8.
Yajin aikin ASUU
Samu kari