
Fashi da makami







‘Dan fashi ya ce an yi masa tayin kudi saboda yayi wa Bukola Saraki sharri. Da farko yayi kokarin turjewa, da ya sha wahala, sai ya yi wa 'dan siyasar kazafi.

Wani ma'aboci amfani da Twitter ya koka kan yadda 'yan sandan jihar Anambra suka damke wani yaro mai suna Uchenna kan fada. Sai dai ya mutu yana caji ofis.

A wata unguwa da ke jihar Ogun, ‘Yan Sanda sun samu labarin an shiga wani shago ana kokarin yi masu fashi. Da isa sai aka kama wasu mutane da bindigar roba.

Rundunar 'yan sanda a babban birnin tarayya Abuja ta dura kan wani gungun 'yan ta'addan da ake zargin su suka yi fashi a wani shagon magani dake yankin Maitama.

Yan daba da ake zargin yan fashi da makami ne sun kutsa cocin New Life Gospel Church da ke Sariki-Noma, a wajen garin Lokoja, babban birnin jihar, kuma sun sace

Kamfanin Sadarwa na DAAR Communication Plc, a ranar Talata ta koka kan harin da aka kai wa babban direkanta, Mac Imoni Amarere, rahoton The Punch. An rahoto cew
Fashi da makami
Samu kari