Fashi da makami
'Yan fashi da makami sun dira kan wasu bankuna biyu a Ikere Ekiti, jihar Ekiti, kuma ana hasashen mutum uku ne suka rasa rayukansu a wanna farmakin.
An rawaito cewa Anas ya kashe abokinsa a watan Yunin shekarar 2017 bayan rikici ya barke tsakaninsa da Mukhtar kan Naira dari. Kotu ta ba da umurnin rataye shi.
Babbar kotu da ke zamata a Potiskum da ke jihar Yobe ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya kan daya daga cikin sojojin da ake zargi da kisan Sheikh Goni Aisami.
Yan bindiga sun kai farmaki kan motar kuɗin gidan gwamnatin jihar Ogun, sun yi awon gaba da makudan kudi tare da ajalin akantan ofishin Gwamna Abiodun.
Ana fama da barayi da ‘Yan bindiga a Najeriya, a haka ne wasu Sojoji sun dauke ‘dan jaridan fadar Shugaban kasa, sun yi masa fashi a Abuja a makon da ya wuce.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Sunusi Yusuf da wasu kan zargin hadin baki da yi wa abokinsu Nura Ibrahim fashin Naira miliyan 2.9.
‘Yan fashi sun raba wani mutum da kudinsa bayan ya fito daga cikin banki. Abin da ya bada mamaki shi ne wadanda su ka yi fashin sun zo da shihar 'yan sanda.
Dakarun 'yan sanda sun fatattaki 'yan fashi da makami yayin da suka kai samame wani Otal a Sagamu, ƙaramar hukumar Sagamu da ke jihar Ogun ranar Jumu'a.
Rundunar 'yan sanda a jihar Jigawa ta kama wani dan Jamhuriyar Nijar, Bilal Faraji da wasu mutane biyar kan zargin safarar muggan makamai da kuma sata.
Fashi da makami
Samu kari