APC
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben jihar Bayelsa, wakilan jam'iyyun APC da Accord sun bai wa hamata iska a wurin tattara sakamakon zaben.
Mun tattaro wasu abubuwa da ake ganin sun bada gudumuwa wajen nasarar APC a zaben Kogi. Ahmed Usman Ododo ya lashe zaben sabon gwamna a jihar Kogi,
Gwamnan jihar Bayelsa, Duoye Diri, ya samu nasarar lashe zaɓen gwamna a ƙaramar hukumar Southern Ijawa ta jihar. Diri ya yi nasara kan Timipre Sylva na APC.
Tuni dai an fara kidayar kuri'u a wasu rumfunan zabe da ke jihar Bayelsa inda yau Asabar aka gudanar da zaben gwamnan jihar. Jami'an Hukumar Zabe ne ke aikin kirgar.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, ya ji dadin yadda jam’iyyar APC ta lashe zaben Gwamnonin da aka yi a Imo da Kogi, Abdullahi Ganduje ya ya aikawa ‘Yan adawa sako.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta dakatar da tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar Bayelsa. An bayyana jerin ƙananan hukumomin da APC, PdP suka lashe.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta ba da umarnin sake zabe a wasu Unguwanni tara da ke karamar hukumar Ogori Magongo da ke jihar Kogi a makon mai zuwa.
A halin yanzu an fara kidaya kuri'u a rumfunan zabe a sassa daban-daban na jihar Imo inda mutanen jihar za su zabi wanda zai jagorance su shekaru hudu nan gaba.
Alhaji Usman Ododo, dan takarar gwamna na jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a zaben gwamna na 2023 ya yi nasarar lashe zabe a karamar hukumarsa.
APC
Samu kari