Kamfanin Ajaokuta
Buhari ya fara wani sabon shiri na tada babban kamfanin da ya yi shekaru 40 a dankare
A jiya gwamnatin Tarayya ta Buhari ya nada mutum 13 da za su dage wajen dawo da kamfanin Ajaokuta. Boss Mustapha zai jagoranci kwamitin farfado da kamfanin.