Abuja
Shugaba Bola Tinubu ya fusata kan yadda rikicin siyasar jihar Ondo ke kara kamari duk da yadda ya saka baki a baya, yanzu zai kawo karshen rikicin a jihar.
Sanata Aminu Waziri Tambuwal da ke wakiltar Sokoto ta Kudu ya yi abin a yaba inda ya ba da mukaman masu ba shi shawara 64 a mazabarshi a jihar Sokoto.
Labari ya zo mara dadi yanzu nan cewa ‘Yan bindiga sun kai hari a unguwar Zone 5 da ke yankin gidajen da ke rukunin Kubwa a birnin tarayya Abuja.
Shahararriyar ma'aikaciyar gidan talabijin na NTA, Aisha Bello ta riga mu gidan gaskiya a jiya Lahadi 10 ga watan Disamba, an bayyana lokacin jana'izarta.
Sakamakon hare-haren 'yan bindiga, mutanen kauyen Yewuti da ke babban birnin tarayya Abuja sun yi hijira zuwa makwaftan garuruwa. Yan bindiga sun kashe mutum daya.
Kungiyar raya tattalin kasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS) na cigaba da kokari domin ganin sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun dawo da mulki hannun farar hula.
An bayyana yadda wasu mutane suka mutu a hanyar Kaduna zuwa Abuja a ranar Lahadi, Atiku ya shiga damuwar da ta sa ya fito ya yi magana a kan wannan lamarin.
Wani mummunan hatsarin mota ya salwantar da rayukan mutum 16 a kan titin hanyar Kaduna zuwa Abuja. Mutane da dama sun samu munanan raunuka a hatsarin.
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bayyana tsohon minista, Sheikh Isa Pantami a matsayin daga cikin malumman da suke girmamawa a Najeriya.
Abuja
Samu kari