Abuja
Wani daga cikin makusantan Atiku Abubakar kuma jigo a jam'iyyar adawa ta PDP, Don Pedro Obaseki, ya yi martani ga maganganun da Nyesom Wike yake yi a kan.
Nyesom Wike, ministan birnin tarayya ya caccaki wasu jami’an hukumar raya babban birnin tarayya (FCTA) saboda tangardar da aka samu a wajen wani taro.
Ministan tarayya, Nyesom Wike zai gyara hanyoyi 135 a watanni shida. Ayyukan Nyesom Wike na farko a Abuja za su shafi yankunan Garki, Wuse, Gwarimpa da Maitama
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa a yanzu haka Najeriya na bukatar tsabar kuɗi har naira tiriliyan 21 domin magance matsalar karancin gidaje.
Hukumar ƴan sandan farin kaya (DSS) ta cafke tare da titsiye mataimakiyar gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Aisha Ahmad, kan badaƙalar $300m.
Miinistan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya yi magana kan rahotannin da ke cewa ya gayyato EFCC da ICPC su binciki magabacinsa Muhammad Bello.
Wata mata yar Najeriya wacce ta shafe tsawon shekaru 10 tana aiki a matsayin mai reno ta samu kyautar gida daga uwar dakinta a matsayin tukwicin godiya.
Kungiyar Kiristoci ta CAN reshen Arewacin Najeriya ta koka kan tsarin ba da tallafi na Tinubu, ta bukaci ya samar da tsari mai dorewa don rage talauci a kasa.
A wasu jihohi ana dalabari za ayi ruwa kamar da bakin kwarya a Najeriya, sai kuma ga labarin annobar da aka jawo na cin kasa da aka samu wajen satar ma'adanai.
Abuja
Samu kari