Bola Tinubu
Jam'iyyar Young Progressives Party (YPP) ta bayyana cewa ya kamata shugaba n kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Tunji-Ojo saboda cin mutuncin ofis.
Hakkokin sojojin da su ka mutu ko aka hallaka a filin daga zai fito bayan an cire rai. Shugaban hafsun sojoji ya ce tun 2011 iyalan jami'an tsaro ke jiran kudin.
Shugaba Tinubu ya tura sakon jaje ga iyalan marigayi Baba Adinni na Legas, Sheikh Abdul-Afis Aṣamu bayan ya rasu da daren jiya Talata a jihar Legas.
Tun bayan dakatar da Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu kan zargin badakalar kudade, Legit Hausa ta jero muku sauran Ministoci da aka kora a mukamansu.
Ibrahim Shekarau ya ba Bola Tinubu shawara da ake ganin mai amfani ce. ‘Dan siyasar ya ce mukaman da shugaban kasar ya nada sun yi yawa idan ana son rage kashe kudi.
Atiku Abubakar ya ce Bola Tinubu ya cancanci a yaba masa a kan yadda ya dakatar da Minista, ya ce kudin talakawa sun zama ATM da POS a gwamnatocin Buhari da Tinubu.
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya fadi yadda aminan Bola Tinubu su kayi sanadiyyar zamansa Shugaban kasa bayan lashe zaben 2023.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya sauke ministan ministan harkokin cikin gida daga mukaminsa.
Yayin da ake ci gaba da binciken mata a ma'akatar jin kai da walwala, Legit ta jero muku sunayen mata bakwai da suka tsinci kansu a badakalar kudade.
Bola Tinubu
Samu kari