Bola Tinubu
Shugaban wata kungiya mai suna Disciples of Jagaban (DoJ) ta reshen jihar Bauchi, Hussani Suleman ya nemi alfarmar Bola Tinubu a kan maganar nadin Ministoci.
Duk da ƴan Najeriya na ƙorafin sake dawo da tsaffin ƴan siyasa, da yawa daga cikinsu za su samu muƙamin ministoci a gwamnatin Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tnubu.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na taron sirri yanzu haka da tawagar gwamnonin Najeriya rukunin farko bayan dawowar mulkin demokuraɗiyya a 1999.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya san wahalhalun da yan Najeriya suka shiga saboda cire tallafin man fetur amma ya nemi su kara dan hakuri.
An samu wata 'yar karamar dirama a zauren Majalisar Wakilan Najeriya yayin da wani daga cikin mambobin majalisar ya shigo zauren cikin shigar da ta saba ka'ida.
Jam’iyyar APC mai mulki ta bayyana abin da ya hana a iya nada Ministoci har yanzu. Sanata Iyiola Omisore ya shaida cewa Bola Tinubu ya na shawara ne tukuna.
A karon farko tun bayan naɗa shi a matsayin mukaddashi, shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gana da shugaban hukumar EFCC na ƙasa, Abdulkarim Chukkol a Aso Rock Abuja.
Hasashe kan shari'a tsakanin Tinubu, Atiku da Peter Obi ya janyowa dan rajin kare hakkin bil'adama, kuma mai sharhi kan harkokin siyasa Adeyanju Deji a shafins.
Sakataren jam'iyyar APC na kasa, Sanata Omisore, ya ce kundin tsarin mulkin Najeriya ya bai wa shugaban ƙasa ikon naɗa ministoci tsakanin adadin 36 zuwa 42.
Bola Tinubu
Samu kari