Majalisar dokokin tarayya
An kara tsaurara matakantsaro a majalisar tarayyar kasar nan. Wannan ya faru a lokacin da ake jiran bayyanar shugaban kasa, Bola Tinubu don gabatar da kasafin kudi.
Sanata Abdul Ningi ya buga muhawara da Godswill Akpabio kan kudin da ake turawa gwamnonin jihohi duk wata na N50m kan tsaro amma ba su aiki sosai.
Majalisar Wakilai ta fara bincike kan rashin kawo tarakta 2,000 da injinan noma 100, da darajarsu ta kai N111.8bn duk da kashe kuɗi don inganta tsaron abinci.
Gwamnati ta dauko hanyar kara wadata sassan Najeriya da wutar lantarki. Ana shirin kashe biliyoyin Naira don gina sababbin tashoshi a wasu garuruwa.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce kudirin harajinsa na da amfani. Tinubu ya jefa kasar nan cikin ce-ce-ku-ce a 'yan kwanakin nan. Arewa ta ki kudirin haraji.
Rt. Hon Tajuddeen Abbas ya fara hada kan 'yan majalisa a kan kudirin harajin Tinubu. Ana zargin Kakakin majalisar ya zauna da wasu shugabanni a kan batun.
Shugaba Bola Tinubu ya dage ranar gabatar da kasafin kudin 2025 da aka sanya zai yi a ranar Talata. Sai ranar Laraba Tinubu zai gabatar da kasafin kudin 2025.
Majalisar dokokin Adamawa ta warware rashin fahimtar dokar masarauta Ta ce babu gaskiya a batun rage ikon Lamidon Adamawa kamar yadda aka ce wasu ma yadawa.
Majalisar wakilai ta rarrashi Sanata Ireti Kingibe ta dawo zauren. Wannan ya biyo fushi da ficewa daga zaman majalisa a ranar Alhamis, amma ta dawo daga baya.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari