Majalisar dokokin tarayya
Majalisar wakilai ta fito ta yi magana kan zargin da aka jefe ta da shi na karbar cin hanci kafin amincewa da bukatar Shugaba Bola Tinubu kan dokar ta baci a Rivers.
Dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Yusuf Shittu Galambi, ya musanta zargin da ake jifan 'yan majalisa da shi na karbar cin hanci kan dokar ta baci a Rivers.
Shugaban Majalisar Dattawa ya karyata raɗe-raɗin cewa sanatoci sun karɓi Dala 15,000 gabanin su amince da ayyana dojar ta ɓacin da Bola Tinubu ya yi a Ribas.
Majalisar wakilai ta amince da dokar ta-baci a Rivers, amma ta ce shugaban riko zai rika kai rahoto ga su, ba ga shugaban kasa ko majalisar zartarwa ba.
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Lokoja ta takawa wasu masu neman a yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kiranye bayan dakatar da ita daga majalisar dattawa.
Seriake Dickson, mai wakiltar Bayelsa ta Yamma a jam’iyyar PDP, ya bayyana cewa shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya hana masu dokar ta baci magana.
Sanata Natasha Akpoti ta zargi Godswill Akpabio da taba jikinta da mata kalaman soyayya masu motsa sha'awa. Natasha ta ce ya taba magana a kan zoben auren ta.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta ce ta kwashe fiye da shekara guda tana fama da yunkurin cin zarafi daga shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio.
'Yan majalisar wakilai daga Arewacin Najeriya sun yi magana da murya daya kan dokar ta bacin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya a jihar Rivers.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari