Majalisar dokokin tarayya
Ana shirin zaben cike gurbin dan majalisa da ya rasu, jam’iyyun APC da NNPP sun fitar da ‘yan takararsu ta hanyar lumana domin zaɓen da za a yi a watan gobe.
Masu rajin kare dimokuradiyya, shugabanni da kungiyoyi sun bukaci a dawo da wa'adin gwamnoni da shugaban kasa da sauransu zuwa shekara 6 babu tazarce.
Marcus Onobun, dan majalisar wakilai ya fice daga PDP bisa dalilin rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar. Ya ce zai sanar da jam'iyyar da zai koma nan gaba.
Kakakin Majalisar Wakilai, Rt. Hon Tajudeen Abbas ya bayyana cewa Marigayi Muhammadu Buhari ya masa nasiha bayan an zaɓe shi a matsayin shugaban Majalisa.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya ja tawaga zuwa jihar Katsina, inda suka bayyana jimaminsu na rashin Buhari.
Wasu lauyoyi ƴan gwagwarmaya sun kai ƙarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu gaban kotu a Abuja kan rashin tsaro da rikicin siyasar jihar Zamfara.
Kwamitin gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya na Majalisar Wakilai ya tabbatar da karɓar buƙatu 46 na kirƙiro sababbin jihohi a yankuna shida na ƙasar nan.
Majalisar dattawa da ta wakilai sun tafi hutun mako daya domin jimamin rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. An yi hakan domin ba mutane damar yin jaje.
Jihar Kano ta ɓukaci Majalisar Wakilai ta duba yiwuwar ƙara jiha 1 da sababbin kananan hukumomi 26 daga cikin 44 da ake da su, jihar na da faɗin ƙasa da jama'a.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari