Jami'ar Ibadan
Hukumomi a Jami'ar jihar Lagos sun yi martani bayan samun satifiket na digiri a hannun masu siyar da nama a jihar inda suka ce an dade da daukar mataki kan lamarin.
A yau ne gwamnatin tarayya za ta kaddamar da gina dakunan kwanan dalibai a manyan makarantu 12 a fadin kasar nan, inda za a fara da jami’ar jihar Akwa Ibom.
Wani rikice ya barke a jami'ar Ibadan yayin da dalibai ke gudanar da zanga zanga kan karin kudin makaranta. Rundunar sojin da ke jamia'ar sun kama dalibai hudu.
Hukumar dhirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB ta sanar da sakin sakamakon jarabawar da ɗalibai suka kammala ranar Litinin.
Jami'ar Covenant ta doke jami'ar Ibadan da jami'ar fasaha ta tarayya, Akure, inda ta zamo jami'a mafi daraja a Najeriya, yayin da aka fitar da jadawalin 2024.
An yi karin kudin makaranta wa sabbin dalibai da za su fara karatu a zangon shekarar 2024 na jami'ar Ibadan. Kudin ya karu da kusan kashi 480 cikin 100.
Jami'ar gwamnatin tarayya da ke Oye-Ekiti (FUOYE), ta koka kan yadda yajin aikin ƙungiyoyin SSANU/NASU ya jawo silar rasuwar wani dalibi a makarantar.
Mambobin Kungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’in Najeriya (SSANU) da Kungiyar Ma’aikatan da Basa Koyarwa (NASU) sun yi barazanar tsunduma yajin aikin.
Kungiyar malaman jami’o’i ta shiyyar Akure, ta yi Allah-wadai da rashin tallafin da ake ba wa ilimi, ta ce rashin ilimi ne ya jawo yawaitar masu garkuwa da mutane.
Jami'ar Ibadan
Samu kari