Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa na ba shi shawarar ya dauki Nasir El-Rufai a matsayinsa magajinsa amma ya ki yarda saboda wasu dalilai.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya taba fuskantar yunkurin juyin mulli lokacin da yake kan mulkin farar hula. An cafke sojojin da ake zargin suna da hannu.
Taron majalisar koli da Tinubu ya jagoranta ya jawo hankali yayin da tsofaffin shugabanni uku ba su halarta ba, yayin da aka amince da nadin sabon shugaban INEC.
Tsohon gwamna kuma Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu ya karyata ikirarin Olusegun Obasanjo cewa labarin da ake yadawa cewa ya nemi zango na uku ba gaskiya ba ne.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, Kashim Shettima, Sarkin Musulmi, gwamna Bababagna Zulum sun halarci taron tattali domin jawo masu zuba jari a Bauchi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kira taron majalisar kolin kasa. IBB, Jonathan, Obasanji da gwamnonin jihohi 36 za su hallara Abuja kan matsalar tsaro da INEC.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya yi magana kan rikicin Boko Haram. Ya bayyana cewa ya kamata a dauki kwararan matakai don magance matsalar.
Tsohon dan majalisar wakilai, Dr. Usman Bugaje, ya fito ya yi magana kan ikirarin da Olusegun Obasanjo ya yi na cewa bai nemi wa'adi na uku don ci gaba da mulki ba.
Tsohon Shugaba kasa a Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya karyata zargin cewa ya nemi wa'adi na uku a mulkinsa da ya yi daga shekarar 1999 zuwa 2007.
Olusegun Obasanjo
Samu kari