JAMB
Daga karshe, Ejikeme Mmesoma, dalibar nan da ta haddasa ruɗani kan sakamakon da ta samu a jarabawat UTME 2023 ta aminta da cewa ainihin makin da ta ci 249.
Tsohuwar ministar ilimi a Najeriya, Obiageli Ezekwesili, ta ce har yanzun tana nan kan bakarata kuma ya zama wajibi JAMB ta bada amsoshin wasu tambayoyin kan.
Hukumar shirya jarabawar shiga jam'ia (JAMB) ta kammala bincikenta kan Mmesoma Ejikeme, ɗalibar da ta yi ƙaryar cin maki 362. JAMB ba ita kaɗai ba ce ta yi haka
Ejikeme Mmesoma, ɗaliba daga jihar Anambra wacce ta zo na ɗaya a yawan makin JAMB ta ce bata san yadda ake buga sakamakon bogi bba balle ta kara wa kanta maki.
Hukumar shirya jarrabawar JAMB ta bayana cewa, bata san da cewa daliba ta ci maki 362 ba, saboda a iyakar saninsu, 249 ta samu a jarrabawar da aka yi kwana nan.
Hukumar shirya jarrabawar JAMB ta bayyana cewa, za ta amince dalibai su ke rubuta jarrabawa ta hanyar amfani da wayoyin hannu a lokacin UTME da DE a koyaushe.
Hukumar da ke da alhakin shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da dakandire (JAMB) ta bayyan sabon mafi karancin makin neman gurbi a manyan makarantu.
Hukumar yaki da cin hanci da sauran laifuka ta ICPC ta gurfanar da tsohon magatakardan Hukumar JAMB, Farfesa Ojerinde kan badakalar makudan kudade a hukumarsa.
Wata daliba yar shekaru 16 ce ta fi kowa cin jarrabawar JAMB a wannan shekarar kamar yadda ya zo a wata sanarwar da aka fitar a gidan gwamantin jihar Anambra.
JAMB
Samu kari