Dino Melaye
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai ziyara ta musamman ga dakataccen sanatan Bauchi ta Tsakiya, Abdul Ningi ranar Litinin.
Ɗan takarar gwamnan Kogi a zaben da aka gudanar a 2023, Sanata Dino Melaye ya caccaki tsohon gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom kan goyon bayan Shugaba Tinubu.
Tsohon sanatan Kogi ta Tsakiya, Sanata Dino Melaye, ya caccaki tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, bayan sun yi kacibus a wajen wani taron PDP.
‘Yan Najeriya sun yi martani yayin da Sanata Dino Melaye ya saki satifiket din tsira daga hannun Tinubu, yayin da yake martani ga halin da ake ciki a kasar.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi da aka yi kwanaki, Dino Melaye ya haddasa cece-kuce bayan ya koka kan rashin mai girkinsa a turai.
Hon. Nwuchiola Ojoma Comfort ta kafa tarihin zama mataimakiyar kakakin Majalisar jihar Kogi bayan murabus din Hon. Enema Paul daga kujerar a ranar Alhamis.
Gwamna Yahaya Bello ya gwangwaje 'yan Majalisar jihar da motocin alfarma guda 40 da kuma manyan motoci guda hudu ga alkalan jihar kan gudunmawar da suka bayar.
Bayan ya sha kaye a zaben gwamnan jihar Kogi, Dino Melaye na PDP ya bukaci yan Najeriya da su aiki tukuru don tara abin duniya. Maganarsa ta haddasa cece-kuce.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi, Dino Melaye, ya yi magana kan darasin da ya koya a kayen da ya sha a zaben gwamnan.
Dino Melaye
Samu kari