Ilorin
Mai martaba sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gmabari ya bukaci ƴan siyasa su zama mutane masu faɗin gaskiya komai ɗacinta, sun daina yi wa mutane ƙarya.
Malamin Musulunci a Kwara, Alfa Mohammed Ali Eyonbo Anabi, ya ce mahaifiyar Gwamna AbdulRazaq ta tabbatar musu tun 2019 cewa ɗanta zai yi kokari sosai a mulki.
A wurin Tafsir, Sheikh Sulaimon Farooq Onikijipa ya rantse da Alkur'ani Mai Girma cewa ba shi da hanni a rashin lafiyar Sheikh Habeeb Adam (El-Ilory).
Allah ya yi wa tsohuwar shugabar ma'aikatan gwamnatin jihar Kwara rasuwa, Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya miƙa sakon ta'aziyya tare da addu'ar Alƙah jikanta.
Kotun majistire mai zama a Ilorin, babban birnin jihar Kwara ta tasa keyar Abdulrahman Muhammed, wanda ya ce shi malamin musulunci ne zuwa gidan yari.
Masarautar Ilorin ta musanta rahoton da aka fara yaɗawa cewa sarki Sulu Gambari da Gwamna AbdulRahman AbdulRazak na Kwara sun fara zaman doya da manja.
'Yan bindiga sun kashe fasto a Kwara yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa jana'iza. Sun yi garkuwa da wasu mutum uku kuma suna neman Naira miliyan 30 kudin fansa.
Ma’aikatar kudi ta jihar Kwara ta ce biyan albashi yana gudana bisa tsarin rajistar KWSRRA, ma’aikatan da ba su samu albashin Nuwamba ba basu yi rijistar ba.
Wasu ɗaliban makarantun gwamnati guda biyu a Ilorin sun yi faɗa da juna ranar Litinin da ta gabata, ana fargabar sama da mutum 10 sun samu raunuka.
Ilorin
Samu kari