Yanzu Yanzu: INEC ta Ayyana Hope Uzodimma a Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Gwamnan Imo Na 2023

Yanzu Yanzu: INEC ta Ayyana Hope Uzodimma a Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Gwamnan Imo Na 2023

An ayyana Gwamna Hope Uzodimma na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan 2023 a jihar Imo.

Baturen zabe, Abayomi Fasina, wanda ya kasance shugaban jami'ar tarayyata ta Oye Ekiti, da ke jihar Ekiti, shine ya sanar da nasararsa ne a cibiyar tattara sakamako na hukumar INEC da ke Owerri, babban birnin jihar a ranar Lahadi, 12 ga watan Nuwamba, rahoton Punch.

Hope Uzodimma ya sake lashe zabe
Yanzu Yanzu: INEC ta Ayyana Hope Uzodimma a Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Gwamnan Imo Na 2023 Hoto: Hope Uzodimma
Asali: Facebook

Gwamna Uzodimma ya yi nasara ne bayan ya lashe zabe a gaba daya kananan hukumomi 27 na jihar.

Channels TV ta nakalto Fashina yana cewa:

“Cewa Hope Uzodimma na APC bayan ya gamsar da doka ya dawo a matsayin zababben gwamna.”

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Hukumar zaben ta bayyana cewa jihar na da masu zabe 2,419,922 da suka yi rijista, inda aka karbi katunan zabe 2,318,919 don zaben.

Kara karanta wannan

Zaɓen gwamnan jihar Imo: Cikakken jerin sakamakon ƙananan hukumomi 27 da INEC ta sanar

Hukumar INEC ta tabbatar da cewa:

APC - 540, 308

LP - 64,081

PDP - 71,503

Cikakken sakamakon daga kananan hukumomi 27

1. Oru West LGA

Masu kaɗa ƙuri'a da aka tantance - 42965

APC – 38026

LP - 1867

PDP – 987

Ingantattun ƙuri'u - 41373

Jimillar ƙuri'un da aka jefa - 42318

2. Njaba LGA

Masu kada ƙuri'a da aka tantance - 12098

APC – 8110 LP – 995

PDP – 2404

Ingantattun ƙuri’u – 11736

Jimillar ƙuri'un da aka kaɗa - 12030

3. Owerri North LGA

Masu jefa kuri'a - 134555

Masu kaɗa ƙuri'a da aka tantance- 18398

APC – 8536

LP – 4386 PDP – 3449

Ingantattun kuri'u - 17440

Jimlar kuri'un da aka jefa - 18016 4.

4. Nwangele LGA

Masu jefa kuri'a - 55535

Masu jefa ƙuri'a da aka tantance - 33259

Kara karanta wannan

Uzodimma ya lashe zabe a dukkan kananan hukumomi 27 yayin da INEC ta kammala tattara sakamako

APC – 29282

LP-895

PDP – 2132

Ingantattun kuri'u - 32597

Ƙuri'un da aka jefa - 32959

5. Owerri Municipal LGA

Masu kaɗa ƙuri'a - 134169

Masu kaɗa ƙuri'a da aka tantance - 11110

APC – 5324

LP-2914

PDP – 2180

Ingantattun kuri'u - 10813

Jimillar ƙuri'un da aka jefa - 11054

6. Orsu LGA

Masu jefa ƙuri'a - 19139

APC – 18003

LP – 813

PDP – 624

Ingantattun ƙuri'u - 19589

Jimillae ƙuri'un da aka jefa - 19795

7. Okigwe LGA

Masu jefa kuri'a - 75410

Masu jefa ƙuri'a da aka tantance - 63935

APC – 55585

LP-2655

PDP – 1688

Ingantattun kuri'u - 62970

Jimillar kuri'un da aka jefa - 63935

8. Ideato South LGA

Masu jefa kuri'a - 79361

Masu jefa ƙuri'a da aka tantance - 21935

APC – 16891

LP-1649

PDP – 2469

Ingantattun kuri'u - 21370

Jimillar kuri'un da aka jefa - 21650

Kara karanta wannan

Uzodimma na gaba a zaben gwamnan Imo na 2023, ya lashe kananan hukumomi 17 cikin 27

9. Onuimo LGA

Masu jefa kuri'a - 36717

Masu jefa ƙuri'a da aka tantance - 18405

APC – 13434

LP-1753

PDP – 2676

Ingantattun ƙuri’u – 18240

Jimillar ƙuri’un da aka kaɗa – 18276

10. Ngor-Okpala LGA

Masu jefa kuri'a - 102048

Masu kaɗa ƙuri'a da aka tantance - 22111

APC - 14143

LP - 2716

PDP – 3451

Ingantattun ƙuri'u - 21492

Jimlar ƙuri'un da aka jefa - 22003

11. Oru East LGA

Masu jefa kuri'a - 85080

Masu jefa ƙuri'a da aka tantance - 74324

APC – 67315

LP-3443

PDP – 2202

Ingantattun ƙuri'u - 74286

Jimillar ƙuri'un da aka jefa - 74290

12. Isu LGA

APC – 11312

LP – 1253

PDP – 2508

13. Ahiazu Mbaise LGA

APC – 8369

LP – 2214

PDP – 3507

14. Nkwerre LGA

APC – 22488

Kara karanta wannan

Zaben Gwamnoni: SDP na bugawa da APC a Kogi, PDP tayi gaba a Bayelsa, APC a Imo

LP – 1320

PDP – 2632

15. Aboh Mbaise LGA

APC – 9638

LP – 2455

PDP – 1724

16. Owerri West LGA

APC – 9205

LP – 2597

PDP – 3305

17. Isiala Mbano LGA

APC – 10860

LP – 2419

PDP – 1659

18. Obowo LGA

APC – 17514

LP – 3404

PDP – 712

19. Ezinihitte Mbaise LGA

APC – 8473

LP – 3332

PDP – 2737

20. Oguta LGA

APC – 57310

LP – 194

1 PDP – 2653

21. Ikeduru LGA

APC – 22356

LP – 1377

PDP – 7258

22. Ehime Mbano LGA

APC – 6632

LP – 4958

PDP – 681

23. Orlu LGA

APC – 37614

LP – 2424

PDP – 3690

Kara karanta wannan

Zaben Gwamnan Bayelsa: An Sanar Da Wanda Ya Lashe Zabe A Rumfar Zaben Gwamna Diri

24. Ohaji Egbema LGA

APC – 14962

LP – 1506

PDP – 3694

25. Ideato North LGA

APC – 5271

LP – 1522

PDP – 2062

26. Ihitte Uboma LGA

APC – 11099

LP – 2766

PDP – 3077

27. Mbaitoli LGA

APC – 12556

LP – 4007

PDP – 5343

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng

Tags: