Kai Tsaye: Sakamakon Zaben Gwamnan Adamawa Daga Kananan Hukumomi
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta ayyana zaben gwamnan jihar Adamawa a matsayin wanda bai kammalu ba watau "Inconclusive."
Jami'in INEC mai alhakin tattara sakamakon a jihar ya ce adadin katin zabe PVC da mutane suka karba a yankunan da aka samu matsala 37,000 ya zarce tazarar da ke tsakani.
A cewarsa, adadin ya zarce tazarar da ke tsakanin gwamna Ahmadu Fintiri na PDP da babbar mai kalubalantarsa, Sanata Aishatu Binani, ta APC, kamar yadda The Nation ta ruwaito.
legit.ng ta tattaro muku sakamakon zaben baki ɗaya, ga su kamar haka;
Sakamakon zaben gwamnan Adamawa: Binani Vs Fintiri
1. Karamar hukumar Guyuk
APC: 14,172
PDP: 18,427
2. Karamar hukumar Lamurde
APC: 9,376
PDP: 19,102
3. Karamar hukumar Jada
APC - 20,899
PDP - 22,933
4. Karamar hukumar Gombi
APC - 19, 665
PDP - 19,866
5. Ƙaramar hukumar Shelleng
APC - 12,589
PDP - 14,867
6. Karamar hukumar Ganye
APC: 21,605
PDP: 17, 883
7. Karamar hukumar Demsa
APC: 11,798
PDP: 22,958
8. Karamar hukumar Mubi ta kudu
APC: 32,342
PDP: 17,469
9. Karamar hukumar Mayo-Belwa
APC: 23, 576
PDP: 20,239
10. Karamar hukumar Maiha
APC: 13, 242
PDP: 12, 792
11. Karamar hukumar Gerei
APC - 16, 140
PDP -17, 298
12. Karamar hukumar Hong
APC 18,639
PDP 31,443
13. Karamar hukumar Madagali
APC - 9.650
PDP - 27, 351
14. Karamar hukumar Numan
APC - 10,626
PDP - 17,026
15. Karamar hukumar Mubi ta kudu
APC - 18,149
PDP - 12,686
16. Karamar hukumar Yola ta kudu
APC - 32, 255
PDP - 21, 006
17. Karamar hukumar Toungo
APC - 7,161
PDP - 7,884
18. Karamar hukumar Yola Ta Arewa
APC - 37,885
PDP - 24,877
19. Karamar hukumar Song
APC - 19,935
PDP - 24,744
20. Karamar hukumar Michika
APC - 15,793
PDP - 30,262
21. Ƙaramar hukumar Fufore
APC -24,777
PDP - 20,409