Kai Tsaye: Sakamakon Zaben Gwamna Daga Kananan Hukumomin Jihar Katsina
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta ayyana Dakta Dikko Umaru Raɗɗa, na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Katsina, kamar yadda Premium Times ta ruwaito.
Radda, tsohon shugaban hukumar SMEDAN kuma ɗan takarar gwamna a APC, ya samu kuri'u 859,892, yayin da babban abokin hamayarsa na PDP, Yakubu Lado Ɗanmarke ya samu kuri'a 486,620.
Jam'iyyar APC ta samu nasara a kananan hukumomi 33 cikin 34 da muke da su a Katsina, yayin da PDP ta ci ɗaya tal watau Kankara, mahaifar Yakubu Lado.
Ga sakamakon zaben dalla-dalla.
Sakamakon zaben gwamnan Katsina
1. Ƙaramar hukumar Sandamu
APC - 21,055
PDP - 10,641
NNPP- 01
PRP - 03
2. Karamar hukumar Baure
APC - 32,802
PDP - 17,888
NNPP- 62
PRP - 12
3. Karamar hukumar Dutsi
APC - 15,631
PDP - 8,419
NNPP- 10
PRP - 10
4. Karamar hukumar Batagarawa
APC - 26,326
PDP - 13,510
NNPP- 212
PRP - 81
5. Karamar hukumar Ingawa
APC - 22,080
PDP - 12,255
NNPP- 209
PRP - 217
6. Karamar hukumar Bindawa
APC - 28,997
PDP - 12,165
NNPP- 957
PRP - 47
7. Karamar hukumar Kaita
APC - 24,121
PDP - 9,824
NNPP- 53
PRP - 20
8. Karamar hukumar Mai'Adua
APC - 28,436
PDP - 11,506
NNPP- 68
PRP - 10
9. Karamar hukumar Ɗandume
APC - 23,710
PDP - 14,792
NNPP- 220
PRP - 146
10. Karamar hukumar Mani
APC - 29,678
PDP - 16,180
LP- 16
NNPP- 231
PRP: 28
SDP - 10
11. Karamar hukumar Kusada
APC - 13,750
PDP - 11,151
LP- 04
NNPP- 05
PRP: 17
12. Karamar hukumar Rimi
APC - 28,202
PDP - 13,823
LP- 13
NNPP- 397
13. Karamar hukumar Zango
APC - 19,757
PDP - 10,477
NNPP- 04
PRP - 14
14. Karamar hukumar Safana
APC - 15,417
PDP - 10,450
LP- 02
NNPP- 09
PRP: 53
SDP - 143
15. Karamar hukumar Funtua
APC - 31,924
PDP - 19,849
LP- 39
NNPP- 314
PRP: 218
SDP - 03
16. Karamar hukumar Daura
APC - 26,548
PDP - 10,689
LP- 08
NNPP- 78
PRP: 27
SDP - 08
17. Karamar hukumar Mashi
APC - 28,793
PDP - 8896
LP- 08
NNPP- 74
PRP: 11
SDP - 102
18. Karamar hukumar Batsari
APC - 20,053
PDP - 10,247
LP- 11
NNPP- 239
PRP: 158
SDP - 02
19. Karamar hukumar Jibiya
APC - 21,216
PDP - 13,259
LP- 08
NNPP- 22
PRP: 34
SDP - 05
20. Karamar hukumar Kankia
APC - 18,249
PDP - 14,830
LP- 01
NNPP- 16
PRP: 22
21. Karamar hukumar Charanci
APC - 20,782
PDP - 7,539
LP- 05
NNPP- 66
PRP: 11
SDP - 0
22. Karamar hukumar Kurfi
APC - 18,750
PDP - 10,545
LP- 19
NNPP- 2,134
PRP: 14
SDP - 02
23. Karamar hukumar Sabuwa
APC - 16,224
PDP - 11,340
LP- 01
NNPP- 27
PRP: 08
SDP - 15
24. Karamar hukumar Ɗanmusa
APC - 20,145
PDP - 12,514
LP- 00
NNPP- 23
PRP: 07
SDP - 00
25. Karamar hukumar Katsina
APC - 47,241
PDP - 28,982
LP- 94
NNPP- 305
PRP: 915
SDP - 529
26. Karamar hukumar Bakori
APC - 29,892
PDP - 19,592
LP- 07
NNPP- 294
PRP: 793
SDP - 34
27. Karamar hukumar Matazu
APC - 18,363
PDP - 10,551
LP- 02
NNPP- 09
PRP: 07
SDP - 00
28. Karamar hukumar Ɗanja
APC - 28,040
PDP - 16,302
NNPP - 39
LP - 00
PRP - 39
SDP - 02
29. Karamar hukumar Malumfashi
APC - 43,522
PDP - 24,676
LP- 41
NNPP- 519
PRP: 50
SDP - 55
30. Karamar hukumar Kankara
APC - 21,652
PDP - 27,984
LP- 01
NNPP- 151
PRP: 28
SDP - 01
31. Karamar hukumar Faskari
APC - 27,366
PDP - 22,565
LP- 10
NNPP- 152
PRP: 20
SDP - 07
32. Karamar hukumar Dutsin-Ma
APC - 23,878
PDP - 14,328
LP- 27
NNPP- 755
PRP: 924
SDP - 12
33. Karamar hukumar Ƙafur
APC - 42,660
NNPP - 28
PDP - 18,733
PRP - 229
34. Karamar hukumar Musawa
APC - 24,632
PDP - 10,118
NNPP - 580
PRP - 16